Rihla Conackriyya logo Rihla Conackriyya

Rihla Conackriyya

๐Ÿ†“ free

๐Ÿ’พ 3 Mb
๐Ÿ“… Updated September 2

4.9/5 ( 022+ reviews)
Android application Rihla Conackriyya screenshort

Features Rihla Conackriyya

GABATARWA!!!
Conakriyya!
Shine sunan da aka fi sanin wannan kasidar da shi, watakila saboda yawan fadin sunan Conakry da akayi a cikinta, Shaikhu (R.A) ya wake yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi a cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki sittin wadda a cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.
Shaikhu (R.A) ya zuba ilimai masu yawa a cikinta kamar yadda ya fadi wasu niโ€™imomin da Allah Taโ€™ala yayi masa.
Sau da yawa masoya suna rera wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake son in bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta zuwa harshen hausa saboda dangina hausawa masoya suyi amfani da ita.
Abubuwan lura!:1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin idan ba muce dukkan garuruwan da ya ambata a cikin wannan kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda wata hikima wadda bamu santa ba.
Kamar: "ุฏูŽูƒูŽุงุฑูŽุŒ ุจูŽู…ูŽูƒูุŒ ูƒูู†ูŽุงูƒูุฑููŠุŒ ูƒููˆู…ู’ุจููŠูŽุงุŒ ูƒูุฑูŽุณูŽุงุŒ ูููˆุชูŽุฌูŽู„ุงู‘ูŽ" A maimakon:"ุฏูŽุงูƒูŽุงุฑู’ุŒ ุจูŽุงู…ูŽุงูƒููˆุŒ ูƒููˆู†ูŽุงูƒูุฑููŠุŒ ุบูŽู…ู’ุจููŠูŽุงุŒ ูƒููˆุฑููˆุณูŽุงุŒ ูููˆุชูŽุงุฌูŽุงู„ููˆู†ู’".Da sauransu.2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka โ€œ โ€œ, karin bayani ne domin fahimtar da maโ€™ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.3- Shaikhu (R.A) yayi wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira, zuwa daren karshe na watan Rajab na shekarar 1367.
Shaikhu (R.A) ya zo birnin Kano Nigeria zuwan farko a watan Rajab a cikin shekara ta 1364 B.H, domin cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi bayero (R.A) a madina, a cikin shekara ta 1355 B.H na cewa zai zo garinsa, Mutum uku suka bishi bayan tafiyarsa, sune: (1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon bare bari (R.A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).
A farko โ€“ farkon shekara ta 1366 B.H.
wato shekarar da yayi tafiyar da yayi wannan kasidar a darenta na karshe, saboda haka a lokacin da yayi wannnan kasida babu wanda ya san Kaulakha a cikin mutanen Nigeria sai wadannan mutanen guda uku rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa) Sallawi Jumaโ€™a: 6 โ€“ Shaโ€™aban โ€“ 1434 A.H.
Daidai da: 14 โ€“ June โ€“ 2013 A.D.
Auchi, jihar Edo.

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Rihla Conackriyya in Action

Rihla Conackriyya Screen 1
Rihla Conackriyya Screen 2
Rihla Conackriyya Screen 3
Rihla Conackriyya Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above